Mar 4:16 HAU

16 Haka kuma waɗanda aka shuka a wuri mai duwatsu, su ne waɗanda da zarar sun ji Maganar sai su karɓa da farin ciki.

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:16 a cikin mahallin