15 Da suka zo wurin Yesu suka ga mai aljannun nan a zaune, saye da tufa, cikin hankalinsa kuma, wato mai aljannun nan masu yawa a dā, sai suka tsorata.
Karanta cikakken babi Mar 5
gani Mar 5:15 a cikin mahallin