Mar 5:19 HAU

19 Amma Yesu bai yardar masa ba, ya ce masa, “Tafi gida wurin 'yan'uwanka, ka faɗa musu irin manyan abubuwan da Ubangiji ya yi maka, da kuma yadda ya ji tausayinka.”

Karanta cikakken babi Mar 5

gani Mar 5:19 a cikin mahallin