Mar 5:33 HAU

33 Matar kuwa da ta san abin da aka yi mata, sai ta zo a tsorace, tana rawar jiki, ta fāɗi a gabansa, ta faɗa masa ƙashin gaskiya.

Karanta cikakken babi Mar 5

gani Mar 5:33 a cikin mahallin