Mar 5:42 HAU

42 Nan take yarinyar ta tashi ta yi tafiya, domin 'yar shekara goma sha biyu ce. Nan da nan kuwa mamaki ya kama su.

Karanta cikakken babi Mar 5

gani Mar 5:42 a cikin mahallin