Mar 6:11 HAU

11 Duk inda aka ƙi yin na'am da ku, aka kuma ƙi sauraronku, in za ku tashi, sai ku karkaɗe ƙurar ƙafafunka don shaida a kansu.”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:11 a cikin mahallin