Mar 6:17 HAU

17 Don dā Hirudus da kansa ya aika aka kamo Yahaya, ya ɗaure shi a kurkuku saboda Hirudiya matar ɗan'uwansa Filibus, wadda shi Hirudus ya aura.

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:17 a cikin mahallin