Mar 6:20 HAU

20 don Hirudus yana tsoron Yahaya, ya sani shi mutum ne adali, tsattsarka, shi ya sa ya kāre shi. Hirudus yakan damu da yawa sa'ad da yake sauraron Yahaya, ko da yake na murna da jinsa.

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:20 a cikin mahallin