Mar 6:22 HAU

22 Da 'yar Hirudiya ta shigo ta yi rawa, sai ta gamshi Hirudus da baƙinsa. Sai fa sarki ya ce wa yarinyar, “Roƙe ni kome, sai in ba ki.”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:22 a cikin mahallin