Mar 6:31 HAU

31 Ya ce musu, “Ku zo mu kaɗaita a wurin da ba kowa, ku ɗan huta.” Domin mutane da yawa suna kaiwa suna kawowa, ko damar cin abinci ma, manzannin ba su samu ba.

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:31 a cikin mahallin