Mar 6:34 HAU

34 Da saukar Yesu sai ya ga taro mai yawa, ya kuma ji tausayinsu, domin kamar tumaki suke ba makiyayi. Ya fara koya musu abubuwa da yawa.

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:34 a cikin mahallin