Mar 6:37 HAU

37 Amma ya amsa musu ya ce, “Ku ku ba su abinci mana.” Sai suka ce masa, “Wato mu je mu sayo gurasa ta dinari metan, mu ba su su ci?”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:37 a cikin mahallin