Mar 6:48 HAU

48 da ya ga suna fama da tuƙi, gama iska na gāba da su, misalin ƙarfe uku na dare sai ya nufo su, yana tafe a kan ruwan teku. Ya yi kamar zai wuce su,

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:48 a cikin mahallin