Mar 7:5 HAU

5 Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka tambaye shi, “Don me almajiranka ba sa bin al'adun shugabanni, sai su riƙa cin abinci da hannuwa marasa tsarki?”

Karanta cikakken babi Mar 7

gani Mar 7:5 a cikin mahallin