Mar 8:23 HAU

23 Ya kama hannun makahon, ya kai shi bayan gari. Da ya tofa yau a idanunsa, ya ɗora masa hannu, sai ya tambaye shi cewa, “Kana iya ganin wani abu?”

Karanta cikakken babi Mar 8

gani Mar 8:23 a cikin mahallin