Mar 8:38 HAU

38 Duk wanda zai ji kunyar shaida ni da maganata a wannan zamani na rashin amana da yawan zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyar shaida shi, sa'ad da ya zo da ɗaukakar Ubansa tare da mala'iku tsarkaka.”

Karanta cikakken babi Mar 8

gani Mar 8:38 a cikin mahallin