Mar 8:6 HAU

6 Sai ya umarci taron su zauna a ƙasa. Da ya ɗauki gurasan nan bakwai, ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya yi ta ba almajiransa su kai wa taron, suka kuwa kakkai musu.

Karanta cikakken babi Mar 8

gani Mar 8:6 a cikin mahallin