Mar 9:47 HAU

47 In kuma idonka na sa ka laifi, to, ƙwaƙule shi. Zai fiye maka ka shiga Mulkin Allah da ido ɗaya, da a jefa ka Gidan Wuta da ido biyu.

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:47 a cikin mahallin