Mar 9:5 HAU

5 Sai Bitrus ya sa baki, ya ce wa Yesu, “Ya Ubangiji, ya kyautu da muke nan wurin, mu kafa bukkoki uku, ɗaya taka, ɗaya ta Musa, ɗaya kuma ta Iliya.”

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:5 a cikin mahallin