Mat 10:2 HAU

2 To, ga sunayen manzannin nan goma sha biyu. Da fari, Saminu, wanda ake kira Bitrus, da ɗan'uwansa Andarawas, da Yakubu ɗan Zabadi, da ɗan'uwansa Yahaya,

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:2 a cikin mahallin