Mat 10:23 HAU

23 In sun tsananta muku a wannan gari, ku gudu zuwa na gaba. Gaskiya, ina gaya muku, kafin ku gama zazzaga dukan garuruwan Isra'ila, Ɗan Mutum zai zo.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:23 a cikin mahallin