Mat 10:26 HAU

26 “Don haka kada ku ji tsoronsu, domin ba abin da yake a rufe da ba zai tonu ba, ko kuwa abin da yake ɓoye da ba za a bayyana ba.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:26 a cikin mahallin