Mat 10:40 HAU

40 “Wanda ya yi na'am da ku, ya yi na'am da ni ke nan. Wanda ya yi na'am da ni kuwa, to, ya yi na'am da wanda ya aiko ni.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:40 a cikin mahallin