Mat 10:5 HAU

5 Su sha biyun nan ne Yesu ya aika, ya yi musu umarni, ya ce, “Kada ku shiga ƙasar al'ummai, ko kuma kowane garin Samariyawa.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:5 a cikin mahallin