Mat 11:11 HAU

11 Hakika ina gaya muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya bayyana da ya fi Yahaya Maibaftisma girma. Duk da haka, wanda ya fi ƙanƙanta a Mulkin Sama ya fi shi.

Karanta cikakken babi Mat 11

gani Mat 11:11 a cikin mahallin