Mat 11:20 HAU

20 Sai ya fara tsawata wa garuruwan da ya yi yawancin ayyukansa na al'ajabi a cikinsu, don ba su tuba ba.

Karanta cikakken babi Mat 11

gani Mat 11:20 a cikin mahallin