Mat 11:25 HAU

25 A wannan lokaci sai Yesu ya ce, “Na gode maka ya Uba, Ubangijin Sama da ƙasa, domin ka ɓoye waɗannan al'amura ga masu hikima da masu basira, ka kuma bayyana su ga jahilai.

Karanta cikakken babi Mat 11

gani Mat 11:25 a cikin mahallin