Mat 12:25 HAU

25 Da yake Yesu ya san tunaninsu, sai ya ce musu, “Duk mulkin da ya rabu a kan gāba, zai lalace. Ba kuma gari ko gidan da ya rabu a kan gāba, yă ɗore.

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:25 a cikin mahallin