Mat 12:4 HAU

4 Yadda ya shiga Ɗakin Allah ya ci keɓaɓɓiyar gurasar nan, wadda bai halatta ya ci ba, ko abokan tafiyarsa ma su ci ba, sai dai firistoci kaɗai?

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:4 a cikin mahallin