Mat 13:23 HAU

23 Wanda aka shuka a ƙasa mai kyau kuwa, shi ne wanda yake jin Maganar, ya kuma fahimce ta. Hakika shi ne mai yin amfani har ya yi albarka, wani riɓi ɗari, wani sittin, wani kuma talatin.”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:23 a cikin mahallin