Mat 13:30 HAU

30 Ku bari su zauna tare har lokacin yanka. A lokacin yanka kuma zan gaya wa masu yankan su fara yanke ciyawar su tara, su ɗaure dami dami a ƙone, alkamar kuwa su taro ta su sa a taskata.’ ”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:30 a cikin mahallin