Mat 13:36 HAU

36 Sai ya bar taron, ya shiga gida. Almajiransa kuma suka zo gare shi, suka ce, “Ka fassara mana misalin nan na ciyawa a gonar.”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:36 a cikin mahallin