Mat 13:44 HAU

44 “Mulkin Sama kamar dukiya yake da take binne a gona, wadda wani ya samu, ya sāke binnewa. Yana tsaka da murna tasa, sai ya je ya sayar da dukan mallaka tasa, ya sayi gonar.”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:44 a cikin mahallin