28 Sai Bitrus ya amsa ya ce, “Ya Ubangiji, in kai ne, to, ka umarce ni in zo gare ka a kan ruwan.”
Karanta cikakken babi Mat 14
gani Mat 14:28 a cikin mahallin