30 Amma da ya ga iska ta yi ƙarfi sai ya ji tsoro. Da ya fara nutsewa sai ya yi kururuwa, ya ce, “Ya Ubangiji, ka cece ni!”
Karanta cikakken babi Mat 14
gani Mat 14:30 a cikin mahallin