Mat 15:22 HAU

22 Ga wata Bakan'aniya mutuniyar ƙasar, ta zo, ta ɗaga murya ta ce, “Ya Ubangiji, Ɗan Dawuda, ka ji tausayina. Wani aljani ya bugi 'yata, ba yadda take.”

Karanta cikakken babi Mat 15

gani Mat 15:22 a cikin mahallin