Mat 16:1 HAU

1 Farisiyawa da Sadukiyawa suka zo suka roƙe shi ya nuna musu wata alama daga Sama, domin su gwada shi.

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:1 a cikin mahallin