Mat 16:27 HAU

27 Domin Ɗan Mutum zai zo da ɗaukakar Ubansa tare da mala'ikunsa. A sa'an nan ne zai sāka wa kowane mutum gwargwadon aikinsa.

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:27 a cikin mahallin