Mat 16:8 HAU

8 Da Yesu ya lura da haka sai ya ce, “Ya ku masu ƙarancin bangaskiya, don me kuke magana da juna a kan ba ku zo da gurasa ba?

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:8 a cikin mahallin