Mat 17:12 HAU

12 Amma ina gaya muku, Iliya ya riga ya zo, ba su kuwa san shi ne ba, har ma suka yi masa abin da suka ga dama. Haka kuma Ɗan Mutum zai sha wuya a hannunsu.”

Karanta cikakken babi Mat 17

gani Mat 17:12 a cikin mahallin