12 To, me kuka gani? In wani na da tumaki ɗari, ɗayarsu ta băce, ashe, ba zai bar tasa'in da taran nan a gindin dutse, ya je neman wadda ta ɓăce ba?
Karanta cikakken babi Mat 18
gani Mat 18:12 a cikin mahallin