Mat 18:17 HAU

17 In kuma ya ƙi sauraronsu, sai ka shaida wa ikilisiya. In kuma har ya ƙi sauraron ikilisiyar, ka maishe shi kamar bare, ko mai karɓar haraji.”

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:17 a cikin mahallin