Mat 18:28 HAU

28 Amma wannan bawa, da fitarsa sai ya tarar da wani abokin bautarsa, wanda yake bi dinari ɗari bashi. Ya cafi wuyarsa, ya ce, ‘Biya ni abin da nake binka.’

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:28 a cikin mahallin