Mat 19:21 HAU

21 Yesu ya ce masa, “In kana so ka zama kammalalle, sai ka je ka sayar da duk mallakarka, ka bai wa gajiyayyu, ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Karanta cikakken babi Mat 19

gani Mat 19:21 a cikin mahallin