Mat 2:12 HAU

12 Amma da aka gargaɗe su a mafarki kada su koma wurin Hirudus, sai suka koma ƙasarsu ta wata hanya dabam.

Karanta cikakken babi Mat 2

gani Mat 2:12 a cikin mahallin