Mat 2:15 HAU

15 ya zauna a can har mutuwar Hirudus. Wannan kuwa domin a cika abin da Ubangiji ya faɗa ne ta bakin annabin cewa, “Daga Masar na kirawo Ɗana.”

Karanta cikakken babi Mat 2

gani Mat 2:15 a cikin mahallin