Mat 2:22 HAU

22 Amma da ya ji Arkilayus ya gāji ubansa Hirudus, yana mulkin ƙasar Yahudiya, sai ya ji tsoron isa can. Amma da aka yi masa gargaɗi a mafarki, sai ya ratse zuwa ƙasar Galili.

Karanta cikakken babi Mat 2

gani Mat 2:22 a cikin mahallin