10 To, da na farkon suka zo suka zaci za su sami fiye da haka. Amma su ma aka ba ko wannensu dinari guda.
Karanta cikakken babi Mat 20
gani Mat 20:10 a cikin mahallin