Mat 20:30 HAU

30 Ga mutum biyu makafi zaune a bakin hanya. Da suka ji dai Yesu ne yake wucewa, sai suka ɗaga murya suka ce, “Ya Ubangiji, ka ji tausayinmu, ya Ɗan Dawuda!”

Karanta cikakken babi Mat 20

gani Mat 20:30 a cikin mahallin