Mat 21:15 HAU

15 Amma manyan firistoci da malaman Attaura suka ga abubuwan al'ajabi da ya yi, har yara suna sowa a Haikalin suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda!” sai suka ji haushi.

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:15 a cikin mahallin